
SHAN RUWAN DUMI HADE DA ROBB BA YA KASHE CORONAVIRUS (COVID-19)
Dr Adamu Abubakar Sadeed FASLN
Thursday, 2 April 2020
ARTICLE IN HAUSA: Shin shan ruwan dumi haÉe da Robb yana da amfani don kariya ga COVID-19?
Ana amfani da maganin shafawa na Robb yawanci ne don taimakon rage sanyi na yau da kullun, cushe war hanci, ciwon kai da ciwon jiki. Babu wata hujja da ta nuna cewa shan Robb tare da ruwan dumi yana kashe coronavirus. Madadin haka, wannan na iya haifar da mummunar matsalar rashin lafiya. Robb maganin shafawane baâa haÉiyar shi ko sanya shi a cikin hanci,don haka a kula. Yawancin maganin shafawa na Robb sun Æunshi sinadarai masu hadari, Idan aka yi amfani da abinda ya wuce kima, duk wadannan sinadaran na iya illatar wa tare da yin tasiri ga lafiyar mu. Lokacin da aka haÉiyi maganin shafawa na Robb, zai iya zama haÉari ga lafiyar ku, kuma wasu daga cikin abubuwanda ke ciki na iya haifar da mutuwa idan an yi amfani dashi fiye da kima.

SHAWARA GA JAMA'A MASU SHACI FADI AKAN CUTAR MURAR MASHAKO CORONAVIRUS (COVID-19)
Dr Adamu Abubakar Sadeeq and Zaid Muhammad
Wednesday, 1 April 2020
ARTICLE IN HAUSA: Shin Kwayar cutar Murar Mashako (COVID-19) zata iya yaÉuwa a wuraren dake da yanayi zafi?
Shaidu nanu ana iya yaÉa kwayar cutar Murar Mashako (COVID-19) a cikin dukkan yanayi na zafi ko Hamada. Bisa laâakkari da hakanne yasa, Éaukan matakan kariya a idan kuke zaune, ko kuma idan kunyi balaguro zuwa yankin da aka tabbatar da annobar COVID-19 keda mahimmanci. Hanya mafi kyau don kare kanka daga cutar murar mashako (COVID-19) shine ta tsaftace hannayenka akai-akai ta hanyar wankesu. Yin hakan, kan kawar da Æwayoyin cutar da ke kan hannunka, domin ana kamuwa da cutar idan mutum ya taba ido,baki ko hanci da hunnun dake Éauke da Æwayar cutar.

ĂmĂČ NĂpa ĂĂŹsĂ n KĂČkĂČrĂČ ĂĂfĂłjurĂ KĂČrĂłnĂ (COVID-19)
Abdulrahman Olagunju
Wednesday, 1 April 2020
ARTICLE IN YORUBA: KĂNI ĂRĂN KĂRĂNA?
Ăwon olĂłjĂš KĂRĂNA jĂ© ebĂ olĂłjĂš tĂ o ma n fa Ă ĂŹsĂ n ÚémĂ nĂ ara ĂšnĂŹyĂ n. O le jeyo bi ĂČtĂștĂč ĂČrĂŹnrĂŹn tĂ bĂ Ă Ă rĂčn ÚémĂ tio ni agbĂĄra. ĂrĂ mĂ ndĂ KĂRĂNA olĂłjĂš yii jĂ© titun nĂnĂș Ă won olĂłjĂš kĂČrĂłna. ĂrĂ mĂ ndĂ olĂłjĂš yii ti o n fa Ă jĂ kĂĄlĂš Ă rĂčn lĂłwĂłlĂłwĂł yi ni Ă won alabojuto ĂštĂČ ĂŹlera nĂ gbogbo Ă gbĂĄyĂ© n pe ni SARS-CoV-2. ĂĂŹsĂ n tĂ o n faa ni a n pĂš nĂ ĂrĂčn KĂČrĂłnĂ olĂłjĂš 2019.

Murar Mashako - COVID-19: Menene Manufar Hana Yin Taron Jama'a Domin Wannan Sabor Cuta
Dr Harun Rashid
Tuesday, 31 March 2020
ARTICLE IN HAUSA: Kamar yadda muka sani cewa cutar murar mashako (wato covid-19 a turance) cuta ce dake kama hu-hun dan adam kuma ta masa lahani har ta iya kai ga halaka. Wanna cuta ta samo asali ne daga garin Wuhan a kasar Sin, amma a halin yanzu ta zama annoba da ta mamaye akasarin kasashen duniya [1]. Tambayar da za mu amsa muka ayau itace; menene manufar hana yin taro, duk da babu cutar a jihar ka/ki?

Eating âalkaline foodsâ does not protect you against coronavirus disease
Dr Abdulrazak Ibrahim
Monday, 30 March 2020
As scientists around the world race to find a vaccine or cure for the coronavirus, the spread of disinformation on the virus could be one of the biggest threats in the global fight against COVID19

Drinking Warm Water and Robb Ointment Does Not Kill Coronavirus (COVID-19)
Dr Mahmoud Bukar Maina
Sunday, 29 March 2020
The Robb ointment is usually used for relief from the common cold, stuffy nose, headache and general body aches and pain. There is no evidence to suggest that drinking Robb ointment with warm water kills COVID-19. Instead, this can result in a serious health problem.

Truths and Myths About COVID-19
Wealth Okete
Saturday, 28 March 2020
SARS-CoV-2 is the technical 'code' name for the virus that has levelled the padded shoulders of world giants, and brought us all to the familiar groove of suffering. It stands for, 'severe acute respiratory syndrome - coronavirus - 2'. It is a coronavirus; a family of viruses, so named for their 'crownlike' surface features. Although, there are several conspiracy theories surrounding the origin of the novel Coronavirus, scientific research has not left us without a reliable perspective.

Novel coronavirus SARS-CoV-2 not artificially made, genomic study debunked
Umar Ahmad
Friday, 27 March 2020
Many people are wondering whether the COVID-19 naturally evolved or  is artificially, a man-made construct from the laboratory. To make it clear, this novel coronavirus (COVID-19) is real, and is not artificially developed from the laboratory. Evidence of this is that scientists performed a simple comparative genomic analysis, a process that compare the genomics features between different organisms and these features could be DNA, RNA or protein sequences. They did this to debunk the speculation going viral around the world that this novel virus is humanly made in the laboratory.

COVIDâ19: ABIN DA YAKAMATA A SANI GAME DA CUTAR MURAR MASHAKO
Dr Adamu Abubakar Sadeeq
Tuesday, 24 March 2020
HAUSA TRANSLATION: Menene cutar murar mashako (COVID19)? Cutar murar mashaÆo (COVID19) tana daya daga cikin cututtukan nunfashin dake yiwa dan-adam lahani, wacce ta kansa zazzabi mai tsanani. Wannan sabuwar cutar, ta samo asali ne daga garin Wuhan dake kasar Sin (China). A inda hukumar lafiya ta duniya (WHO) tasa wa cutar suna COVID-19, saboda bullar ta, a miladiyya ta dubu biyu da shatara (2019).

The Chinese novel Coronavirus outbreak and how its spread could affect Africa
Dr Adam Mustapha
Friday, 31 January 2020
Coronaviruses are named for the crown-like appearance when viewed under electron microscopes and they are the second most prevalent cause of common cold after rhinoviruses. Like the prominent member of the family, SARS, the new coronavirus is suspected to have jumped from animals to humans. Wild animals are breeding hubs for genetic mutations of infectious diseases which led to evolution and emergence of new strains of the infectious agents. As our understanding of the virus increases, a new form of transmission was uncovered in which human-to-human transmission is confirmed. The infected persons are mostly above 40 years old with existing underlying medical conditions.